BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Biden zai soke dokar hana wasu ƙasashen musulmai shiga Amurka
Yayin da ake dakon rantsar da Joe Biden a matsayin shugaban Amurka a ranar Laraba, tawagar zaɓaɓɓen shugaban ta bayyana jerin dokokin da Trump ya sanya da yake shirin sokewa a ranar da aka rantsar da shi.
KAI TSAYE Sojojin Najeriya sun ce sun murƙushe mayaƙan ISWAP a Marte
Wannan shafin na kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Juve na shirin sake daukar Pogba, Wijnaldum na son tafiya Barcelona
Juventus na shirin sake daukar Pogba, Moyes ya ce Chelsea da Man Utd ba su tuntube shi ba a kan Rice, Wijnaldum ba zai karbi tayin tafiya Liverpool ba, da karin labaran wasanni.
Jagoran ƴan adawa a Uganda ya yi fatali da sakamakon zaɓe
Jagoran ƴan adawar Uganda Bobi Wine ya ce bai yarda da shan kaye a zaɓen shugaban ƙasar da aka yi ranar Alhamis ba, kana yana fargabar halin da zai iya faɗwa tun bayan da sojoji suka kewaye gidansa.
Manyan abubuwan da suka faru a Najeriya a makon jiya
A cikin makon da ya gabata ne Gwamnatin Najeriya ta buɗe duka iyakokinta na tudu.
Mene ne Bitcoin? Hanyoyi huɗu da za su taimaka muku wajen fahimtar kuɗin Intanet
Bitcoin wani nau'i ne na kuɗin intanet. Ba shi da siffa ta zahiri. Madadin haka, ana sayar da rukunin kuɗin a intanet da sauran shafukan sada zumunta.
Shugaban Uganda Yoweri Museveni ya sake lashe zaben kasar
Sai dai babban abokin hamayyarsa Bobi Wine ya yi zargin an tafka magudi sannan ya sha alwashin gabatar da shaidu kan hakan.
Yadda ake gudanar da masarautar Hausawa a Turai
Sarkin Hausawan na Turai, Alhaji Sirajo Jan Kado Labbo ya ce yana yin iya yinsa wajen samar da alaka mai karfi tsakanin sarakunan Hausawa na Najeriya da Nijar da kasar Faransa.
Biden ya gabatar da shirinsa na yi wa dukkan Amurkawa rigakafi
Zaɓaɓɓen shugaban Amurka Joe Biden ya gabatarwa Amurkawa shirinsa na tabbatar da cewa dukkansu sun samu rigakafin cutar korona yayin da ake ci gaba da samun sabbin mutanen da ke kamuwa da annobar.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Kanwar Janar Sani Abacha ta rasu
Wannan shafin na kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya.
Kalubale ga marubuta labaran Hausa na shafukan sada zumunta
Wannan maƙala ce ta musamman daga baƙuwarmu ta wannan makon Aishatu Shehu Maimota ta Sashen Hausa na Kwalejin Shari'a da Ilimin Addinin Musulunci ta Malam Aminu Kano.
Abin da ya sa ban je Jami'atu Islamiyya ta Madina karatu ba
Sheikh Hussaini Zakariya babban limamin masallacin Juma'a na Banex da ke unguwar Wuse 2 a Abuja babban birnin tarayyar Najeiya ya ce sau uku yana samun damar zuwa ƙaro karatu a Jami'ar Musulunci ta Madina amma ya ƙi zuwa.
Ana zargin an tafka maguɗi a zaɓen Uganda
Mahukuntan a Uganda sun yaba da zaɓen da aka gudanar a ranar Alhamis, tare da bayyana shi a matsayin na gaskiya da gaskiya, duk da zargin maguɗi da babban ɗan takarar adawa, Bobi Wine ya yi.
Saurari, Kalubalen rayuwa da mace mai cutar sikila kan shiga, Tsawon lokaci 15,01
Cutar amosanin jini ko sikila cuta ce wadda likitoci suka ce za a iya kauce masa ta hanyar yin gwaji kafin a yi aure.
Tunawa da rayuwar Tafawa Balewa da Ahmadu Bello a cikin hotuna
Mun wallafa waɗannan hotunan ne don tunawa da su a lokacin da suka cika shekara 55 da kashe su da aka yi.
Ministocin Netherlands sun yi murabus kan baɗaƙalar damfara kan walwalar yara
Majalisar ministocin Mark Rutte ta yi murabus bayan an zargi iyalai bisa kuskure kuma da dama suka fuskanci matsalolin kuɗaɗe.
Sojojin Najeriya suna shan yabo a shafin Twitter
Akasarin masu amfani da shafin Twitter na yaba wa sojojin kasar da suka sadaukar da kawunansu a fagen yaki da kuma wadanda suke kokarin ganin an tabbatar da tsaro a Najeriya.
Gwamnatin Najeriya ta yi gargaɗi kan riga-kafin korona na jabu
Hukumomin Najeriya sun yi gargaɗi kan wani riga-kafin korona na jabu dake yawo a faɗin ƙasar.
Halima ta ce ta daina tallar kayan ƙawa don kiyaye dokokin Musulunci
Halima Aden, mai adon ƙawa ta farko ta shaidawa BBC yadda ta fice daga masana'antar.
Bidiyo, Bidiyon Ku San Malamanku tare da Ustaz Husaini Zakariyya, Tsawon lokaci 10,50
A wannan makon mun kawo muku tattaunawar da muka yi da Ustaz Husaini Zakariyya, wani malamin addinin musulunci a Abuja, babban birnin Najeriya.
Bidiyo, Matashiyar da ke magana da manyan harsunan duniya shida, Tsawon lokaci 3,39
Kalli bidiyon Ruqayya Mansur, wata matashiya mai sha'awar harsuna, wadda ke iya magana da harsuna shida na gida da na waje.
Bidiyo, Shekara ɗaya da samun mutuwar farko sakamakon Covid-19, Tsawon lokaci 4,03
A ranar 11 ga watan Janairun shekarar 2020aka samu rahoton mutuwa ta farko sakamakon cutar korona, amma shekara ɗaya bayan nan yawan waɗanda suka mutu ya kai miliyan 1.9.
Bidiyo, Me ya bambanta hargitsin majalisar Amurka da abin da ya saba faruwa a Afirka?, Tsawon lokaci 2,55
Bayan kutse da wasu bata gari suka yi a majalisar dokokin Amurka har suka tayar da zaman ƴn majalisa, BBC ta yi nazari kan lamarin da abin da aka saba gani a majalisun Afirka.
Bidiyo, Bidiyon Ku San Malamanku tare da Sheikh Nur Arzai, Tsawon lokaci 11,26
Ku San Malamanku tare da Sheikh Nur Arzai
Bidiyo, Bidiyon yadda magoya bayan Trump suka mamaye majalisar Amurka, Tsawon lokaci 0,39
Wani zaman haɗaka na majalisun dokokin Amurka da zai tabbatar da zaben Joe Biden ya katse zamansa bagatatan, bayan magoya bayan Donald Trump sun kusta cikin ginin.
Dan wasan Arsenal Ozil na dab da tafiya Fenerbahce
Dan wasan tsakiya na Arsenal Mesut Ozil ya kusa kammala kulla yarjejeniyar tafiya kungiyar kwallon kafar Fenerbahce da ke Turkiyya.
Man Utd na son Rice, AC Milan na zawarcin Tomori
Man Utd ta shirya fafatawa da Chelsea domin daukar dan wasan West Ham Rice, AC Milan na son dauko dan wasan Chelsea Tomori, Garcia zai iya barin Man City a watan da muke ciki, da karin labaran wasanni.
Yadda cutar korona ta kama kocin PSG Pochettino
Kocin Paris St-Germain Mauricio Pochettino ya kamu da cutar korona kuma hakan na nufin ba zai jagoranci fafatawa biyu da kungiyar za ta yi ba a nan gaba.
Ighalo zai tafi Amurka, Neymar da PSG na tattaunawa kan kwantiragi
Dan wasan Manchester United na sha'awar komawa Amurka, Wata babbar ƙungiyar Turai na son dauko dan wasan Brighton, Neymar kuma na tattaunawa kan sabuwar kwantiragi da wasu labaran.
Me kuke son sani kan wasan Real da Athletic a Spanish Super Cup?
Sai dai kuma wannan ne karon farko da kungiyoyin biyu za su fafata a Spanish Super Cup.
Pochettino ya lashe kofi a karon farko a tarihinsa
Ranar Laraba, Paris St Germain ta doke Marseille da ci 2-1 ta lashe Fench Super Cup da ake kira Trophee des Champions.
Shirye-shiryenmu
Shirin Hantsi, 06:30, 17 Janairu 2021
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Shirin Safe, 05:29, 17 Janairu 2021
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Shirin Yamma, 19:29, 16 Janairu 2021
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
NA GABA Shirin Yamma, 19:29, 17 Janairu 2021
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Mene ne ke damun tsohon darakta a Kannywood Ashiru Nagoma?
Rahotanni dai sun ce Ashiru Nagoma ya daɗe a cikin yanayi mai kama da matsalar ƙwaƙwalwa, inda a wasu lokutan har za a gan shi tamkar "ba ya cikin hankalinsa."
Bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita Tare da Fati Bararoji, Tsawon lokaci 6,33
A wannan kashi na 32, shirin ya tattauna da Fati Bararoji, wata tauraruwar fina-finan Hausa da aka daɗe ba a ji ɗuriyarta ba.
Mutanen da ke jan akalar Arewacin Najeriya a fannin nishadi
An ga wani sauyi ko sabon salo a tsarin fina-finan Kannywood, wato bayyanar shirye shirye na dogon zango ko series.
Abin da ke faruwa tsakanin Aminu Saira da Arewa24 kan Labarina
Aminu Saira daraktan shiri mai dogon zango na Labarina shi ne baƙonmu na wannan makon, inda ya warware zare da abawa kan ainihin abin da ke faruwa tsakaninsa da tashar Arewa24 kan nuna shirin.
Bidiyo, 'Abin da ya sa nake yin fim duk da na zama Mai Unguwar Mandawari', Tsawon lokaci 7,10
A wannan kashi na 31, shirin ya tattauna da fitaccen dan fim, mai ba da umarni da kuma mai shiryawa, Ibrahim Mandawari.
Saurari, Saurari Labarin 'Aikin 'Ya Mace' na Hikayata 2020, Tsawon lokaci 8,44
Saurari Labarin 'Aikin 'Ya Mace' na Hikayata 2020
Shirye-shirye na Musamman
Saurari, Shirin Gane Mani Hanya na 09/01/2021, Tsawon lokaci 12,18
Shirin Gane Mani Hanya na wannan makon ya ziyarci wani asibitin da ba a yin komai sai yi wa marasa lafiya ƙaho ta salo na zamani.
Saurari, Ra'ayi Riga: Yadda aka aka yi bankwana da shekarar 2020, Tsawon lokaci 59,57
Ra'ayi Riga: Yadda aka aka yi bankwana da shekarar 2020
Saurari, Abubuwan da ke jawo ƙaiƙayi a al'aurar mata, Tsawon lokaci 14,24
A wannan makon, shirin Lafiya Zinariya ya duba matsalar kaikayin gaba a mata inda likita ta yi bayani kan abubuwan da ke kawo wannan matala a mata da yara.
Saurari, Abin da ke jawo haɓo, Tsawon lokaci 12,21
Shirin Takardunku na wannan makon ya amsa tamabaya game dalilin da yake jawo haɓo wato zubar jini daga hancin mutum.
Kimiyya da Fasaha
Abin da ya sa gwamnatocin Afrika suke toshe hanyoyin intanet
Masu fafutukar kare hakkin amfani da intanet sun ce wannan tauye hakkin bayyana ra'ayi ne, amma gwamnati ta ce hakan na taimakawa wajen tabbatar da tsaro.
Twitter da Facebook sun dakatar da shafukan Shugaba Trump
Kamfanin Twitter ya ce ya nemi a cire saƙonni uku da ya aika saboda " haɗarin da suke da shi wajen janyo koma baya ga zaman lafiyar fararen hular kasarmu".
Trump ya haramta amfani da Alipay da wasu manhajojin China bakwai
Wannan dokar ta shugaban kasa za ta fara aiki ne bayan kwana 40, bayan ya sauka daga mukaminsa na shugaban Amurka a karshen wannan watan na Janairu.
Bidiyo, Abubuwan da za mu gani a 2021 a duniyar kimiyya, Tsawon lokaci 2,37
Ko 2021 za ta zama shekarar da shugabannin duniya za su hada kai su magance matsalar sauyin yanayi?
Hotuna
Shagulgula, addu'o'i da kifaye na cikin hotunan Afirka na wannan mako
Hotunan abubuwan da suka faru a Afrika na wannan makon
Kalli hotunan tarihi na fafutukar ƙwato wa baƙaƙen fata ƴanci a Amurka
Jordan J Lloyd ya kara launi a hotunan baki da fari na Dr King da kuma gangamin kare hakkin bakaken fata.
Zaɓaɓɓun hotunan Afrika na wannan makon: Karatun allo, tartsatsin wuta
Wasu zaɓaɓɓun hotuna daga nahiyar Afrika da kuma na wasu ƴan Afrika a sassan duniya:
Yadda rufe wani sashe na Gadar Third Mainland a Legas ya shafi sufuri
Mazauna Lagos a Najeriya, sun dade suna fama da karuwar matsalolin cunkoson ababen hawa fiye da yadda aka sani saboda rufe wani sashe na gadar.
Hotunan yadda aka yi wa wasu shugabannin duniya riga-kafin korona
Yariman Saudiyya Mohammed Bin Salman da zaɓabben Shugaban Amurka,Joe Biden, na daga waɗanda aka yi wa allurar riga-kafin
Labaran TV
Labaran Talabijin
Ku kalli labaran talabijin a duk lokacin da ku ke bukata wanda muke gabatarwa daga ranar Litinin zuwa Juma'a da karfe takwas na dare a agogon GMT.
Labarai Cikin Sauti
Saurari, Minti Daya da BBC Safe 15/01/2021, Tsawon lokaci 1,07
Minti Ɗaya da BBC na Safiyar 15/01/2021, wanda nabela Mukhtar Uba da Sani Aliyu su ka karanto.
Yadda ake amfani da harshe a aikin jarida
Ƙila à iya cewa mafi muhimmanci a aikin jarida shi ne harshe. Yin amfani da harshen da ya dace ba tare da kuskure ba yana ba ‘yan jarida damar samar da rahotanni da labarai ba tare da kuskure ba.
Dabarun Yin Rahoto Mai Kyau
Dabarun Yin Rahoto Mai Kyau
Aikin jarida na hazaƙa
Aikin jarida aiki ne na ƙwaƙwalowa da gabatar wa jama’a sabon labari koyaushe. Yana buƙatar iya tallatawa a gaban edita. “Lalle ka zama mai ƙwaƙwar sanin komi yadda har ba za ka iya kallon bangon da babu komi kansa ba ba tare da ka yi mamakin me ya sa ba a rubuta komi a kansa ba.”
Ko ya kamata a ce Mista Buhari a labarun Hausa?
Ko ya kamata a ce Mista Buhari a labarun Hausa?
Africa TV
Original and high-impact BBC investigations from across Africa
A BBC Africa daily round-up of business news, with insight from African entrepreneurs
Pan African BBC discussion TV programme, exploring the life experiences of women in today’s Africa.
Weekly BBC Africa programme on health, food and lifestyle trends